1. Ka’idojin
simply means………
(a) Adjective
(b) Punctuations
(c) Standard
way of writing
(d) Pronoun
2. Daya
daga cikin ka’idojin rubutu shine
(a) Kalmomin
jamu
(b) Kasuwa
(c) Makaranta
(d) Asibiti
3. Uku
daga cikin kalmomi masu gaba dai – dai
sune
(a) Yarinaya,
yaro , baba
(b) Ni,
kai, si
(c) Wadansu,
kowanne koyaushe
(d) Mallaka,
tabarms, kujera
4. Daya
daga cikin kalmomin jam’u it ace
(a) Koyanshe
(b) Kasuwanci
(c) Asibitoci
(d) Gidaje
5. Kalmar
aikau m
6. ai
karewa da “ar” it ace
(a) Gudu
(b) Tafiyo
(c) Tayar
(d) Tsintsu
7. Daya
daga cikin kalmomin mallaka itace
(a) Kayaushe
(b) Ko’ina
(c) Taniu
(d) Shiga
8. Misalin
yadda ake rubuta Kalmar bakin hamza
itace
(a) Sanaa
(b) Dan’uwa
(c) Yanuwa
(d) Jamaa
9. Uku
daga cikin bakeke masu goyo sune
(a) Gw,
ky ts
(b) G,
y, s, r
(c) Ai
, au, aa
(d) Kowa,
shine, mune
10. Daya
daga sunan watannin shekara shine
(a) Assabar
(b) Laraba
(c) Kasuwa
(d) Janairu
11. Assabar/sati
simply means
(a) Friday
(b) Fabrairu
(c) Saturday
(d) Sunday
ESSAY
12. Alamomin
rubutu simply means
(a) Stationary
(b) Punctuation
(c) Stability
(d) Capability
13. Almar
tambaya means
(a) Quotation
mark
(b) Fullstop
(c) Question
mar
(d) Exclamation
mark
14. Comma
in hausa means
(a) Flya
(.)
(b) Alamar
tamban (?)
(c) Alamar
wakafi (,)
(d) Alamar
Motsin rai
15. Alamar Motsin rai simply menas
(a) Full
stop
(b) Comma
(c) Semi
colon
(d) Exclamation
mark
16. Quotation
mark in hausa means
(a) Alamar
motsin rai
(b) Alamar
tanbaya
(c) Alamar
aya
(d) Alamar
zancen wani
17. Semi
colon (:) in hausa means..
(a) Ruwa
biyn
(b) Aya
(c) Wakafi
(d) Tanbaya
18. Misalign
alamar baka biyu itace
(a) (.)
(b) (,)
(c) (!)
(d) ()
19. Misalign
alamar motsin rai itace
(a) (,)
(b) (=)
(c) (?)
(d) (!)
20. Misalign
alamar tambaya itace
(a) (?)
(b) (.)
(c) (,)
(d) (:)
21. Alamar
karan dori shine
(a) (.)
(b) (-)
(c) (.)
(d) (,)
ESSAY
1. Rubuta
alamomin rubuta hudu
2. Kawo
misalon alamomin rubutu biyar
3. Menene
ake nufi da alanomm rubutu
22. Lissafi
simply means
(a) Punctuations
(b) Essay
(c) Counting
(d) Communication
23. Lissafi hanya ce tace hudu
(a) Laubobi
(b) Kar’diji
(c) Kalmomi
(d) Lissafi
24. Daya
daga cikin kalmommi lissafi shin
(a) Inshai
(b) Ka’idoji
(c) Tarawa
(d) Kalmomi
25. Rabawa
simply means
(a) Multiplication
(b) Division
(c) Addition
(d) Subtraction
26. Multiplication in hausa means
(a) Sau
(b) Tarawa
(c) Rabewa
(d) Debewa
27. Addition
in hausa means
(a) Debewa
(b) Rabawa
(c) Tarawa
(d) Sau
28. Goma
sau goma means
(a) 10
x 10
(b) 10
+ 10
(c) 10/10
(d) 10-10
29. Ashirin
rabawa uku means
(a) 20
x 3
(b) 20
-3
(c) 20/3
(d) 20+3
30. Dai – dai da means
(a) Tarawa
(b) Debewa
(c) Addition
(d) Equals to
31. Eight plus twenty in hausa means
(a) Takwas
Tarawa ashirin
(b) Takwas
sau ashirin
(c) Takwas
debewa ashirin
(d) Takwas
rabawa ashirin
ESSAY
1. Rubuta kalmomi lissafi hudu
2. Fassara
wadamman zuwa hansa 111, 150, 990, 100
3. Fassara
wadannan
i.
440……………………………………
ii.
555……………………………………
iii. 222……………………………………
iv. 888……………………………………
v. 666……………………………………
32. Sunan
zahiri simply means
(a) Proper/concrete
noun
(b) Collective
noun
(c) Abstract
noun
(d) Uncountable
noun
33. Sanyi
means
(a) Heat
(b) Cold
(c) Weather
(d) Hamattan
34. Zafi
simply means
(a) Heat
(b) Weather
(c) Cold
(d) Homattan
35. Iska
equally means
(a) Sand
(b) Water
(c) Air
(d) Heat
36. Vehicle/car
in hausa
(a) Keke
(b) Jirgi
(c) Makaranta
(d) Mota
37. Table
in hausa means
(a) Kujera
(b) Tebur
(c) Allo
(d) Kwano
38. Wannan
kujera ce means
(a) This
is a table
(b) This
is a pencil
(c) This
is a book
(d) This
is a chair
39. Wannan
gidam mu ne means
(a) It
is our school
(b) It
is our book
(c) It
is our house
(d) It
is our garage
40. I
am gour ot school in hausa mean
(a) Zanje
gida
(b) Zanje
makaranta
(c) Zanje
kasnwa
(d) Zanje
yawo
41. Mama
taje kasuwa it translated as
(a) Mummy
went to the school
(b) Mummy
went to market
(c) Mummy
went home
(d) Mummy
is here
ESSAY
1. Rubuta
kalmomin sunayen zahiri hudu
2. Kawo
jimlolin sunayen zahiri uku
3. Lissafa
sunayen abubuwa hudu
42. Inshai
simply means
(a) Literature
(b) Communication
(c) Essay
(d) Division
43. Insha’I
shine wani dam labara ko
(a) Jawabi
(b) Kalami
(c) Dabara
(d) Nasifa
44. Insha’I
ya kasu kasha (ire-iren insha’i)
(a) Hudu
(b) Biyar
(c) Shida
(d) Uka
45. Daya
daga cikin ire-iren insha’I shine
(a) Siffautawa
(b) Kammalawa
(c) Tsallakawa
(d) Maimaitawa
46. Insha’I
bayani means
(a) Narrative
essay
(b) Descriptive
essay
(c) Argumentative
essay
(d) Expository
essay
47. Argumentative
essay in hausa means
(a) Inshai
muhawana
(b) Inshain
bayani
(c) Inshari
labri
(d) Inshain
siffentawa
48. Narrative
essay in hausa means
(a) Inshain
labara
(b) Inshain
bayani
(c) Inshain
muhawara
(d) Inshain
siffaudawa
49. Expository
essay in hausa means
(a) Ishain
wasika
(b) Inshain
bayani
(c) Inshain
siffautawa
(d) Inshain
labara
50. Malami yafi likita is translated as
(a) Water
is better than air
(b) Father
in better than mother
(c) House
is better than market
(d) Teacher
is better than doctor
51. Daya daga cikin siffofin inshain shine
(a) Gabatarwa
(b) Isarwa
(c) Maimaitawa
(d) Tafiyarda
ESSAY
1. Rubuta
rabe inshai gudu hudu
2. Kawo
siffofin inshai gud uku
3. Lissafa
matakan inshai uku
52. Misalign
inshai siffantawa shine
(a) Dogon
yaro
(b) Makaratta
(c) Gidaje
(d) Kasuwanni
53. Misalign
inshai muhawara shine
(a) Ruwa
yafi iska amfani ga jama’a
(b) Zanje
kasuwa
(c) Wannan gida ne
(d) Can
zanje yau
54. Descriptive
essay in hausa means
(a) Insharin bayani
(b) Inshain
labara
(c) Inshain
muhawara
(d) Inshain
wasika
55. Inshain
labara equally means
(a) Argumentative
essay
(b) Narrative
essay
(c) Descriptive
essay
(d) Expository
essay
56. Ire-iren
inshai simply means
(a) Types
of verb
(b) Types
of preposition
(c) Types
of essay
(d) Types
of noun
57. Gabatarwa
means
(a) Conclusion
(b) Introduction
(c) Body
(d) Intention
58. Likita
yafi amfani da malami means
(a) Doctor
is better than teacher
(b) School
is better than market
(c) Water
is better than air
(d) Man
is better than woman
59. How
is spent my holiday in dubai is translated as
(a) Yanda
naci abinici a dubai
(b) Yanda
nayi karatu a dubai
(c) Yanda
nayi yawo a dubai
(d) Yanda nayi hutura a dubai
60. Daya daga cikin siffofin inshai shine
(a) Kammalawa
(b) Muhawara
(c) Shawara
(d) Marubuci
61. Gabatarwa
means
(a) Entery
(b) Pulling
out
(c) Getting
set
(d) Delivering
Essay
1. Kawo
ire-iren insha’I uku
2. Lissafa
siffofin inshai uku
3. Rubuta
matakan yin insha’I biyu
62. Inshai
zance ne na
(a) Tafiya
(b) Magana
(c) Hikima
(d) Dabara
63. Ilmi
gar kuwar adam
(a) Dignit
(b) Stability
(c) Judgment
(d) Knowledge
is power
64. Love
me love my dog
(a) Komai
nisan jifa
(b) Kyautaba
tarbiyu
(c) Kowa
yiso uwa yaso yarta
(d) Kowa
yaci zomo
65. Experience
is the best teacher
(a) Sannu
sannu
(b) Lafiya
uwar jiki
(c) Gani
ya kori ji
(d) Jiki
magayi
66. Lafiya uwar
jika
(a) Health
is wealth
(b) Experience
(c) Success
come after tears
(d) Knowledge
is power
67. Gani
is kori ji
(a) Heath
is wealth
(b) Seein
is believing
(c) Barka
da zuwa
(d) Sannu
da zuwa
68. Gemyu baya hana ilmi
(a)
(b) Knowledge
is power
(c) Never
too late to learn
(d) Love
me love my dog
69. Life
is full of ups and down
(a) Fadi
tashi
(b) Yau
da gobe
(c) Sanu
sanu
(d) Daidai
da daidai
70. Quite
people are dangerous
(a) Sannu
sannu kasau
(b) Jiki
magayi
(c) Komai
nisan jifa
(d) Yau
da gobe
71. Every
why has a wherefore
(a) Ruwa
baya tsami banza
(b) Komai
nisan jifa
(c) Zo
mije gidan ku
(d) Rabon
kwado baya hawa sama
ESSAY
1. Menene
ake nufi da karim Magana
2. Rubuta
ire-iren Karin Magana uku
3. Kawo
fassarar Karin Magana biyu
72. Hilin
da mutum yake ciki means
(a) Capability
(b) Mood
(c) Causality
(d) Stability
73. Musa
na jin dadi is translated as
(a) Musa
is not happy
(b) Musa
I crying
(c) Musa
is enjoying
(d) Musa
is dancing
74. Bad mood shine
(a) Halin
jindadi
(b) Halin
farin ciki
(c) Halin
bakin ciki
(d) Halin
tsoro
75. Halin
tsoro equally means
(a) Happy
(b) Fear
(c) Sadness
(d) Enjoyment
76. Halin
gajiya means
(a) Tiredness
(b) Happiness
(c) Annoyance
(d) Fear
77. John
yafi mu jin tsoro
(a) John
is ore afraid than us
(b) John
is happy
(c) John
is angry
(d) John
more
78. I am scared
(a) Mun
firgits
(b) Sun
firgist
(c) Ta
firgist
(d) Na
firgits
79. Yanada fara’a
(a) He
is angry
(b) He
is cheerful
(c) He
is afraid
(d) He
is sad
80. The
work is hard
(a) Aikin
nada sauki
(b) Aikin
nada sauri
(c) Aikin
nada wahala
(d) Aikin
nada yawa
81. Fatima is afraid of her mummy
(a) Fatima
na fara’a da mamarta
(b) Fatima
na dariya da mamarta
(c) Fatima
na rawa da mamarta
(d) Fatima
na tsoron mamarta
ESSAY
1. Rubuta
kalmomin halin da mutane ke ciki guda hudu
2. Lissafa
halin jimlofia farin ciki guda biyu
3. Fassara
wadannan zuwa turanci
i.
Fara’a……………………………
ii.
Tsoro………………………………
iii.
Razana……………………………
iv.
Murna……………………………
82. Ina
murna da ganin ka
(a) Hle
are happy to see yan
(b) I
am happy to hear you
(c) I
am pleased to see you
(d) They are angry
with you
83. I am sad with you
(a) Muna
murna da kai
(b) Suna
murna da ganin ka
(c) Ina
bakin ciki da kai
(d) Ta
damu kwarai
84. Ina
tsoron su
(a) I
am afraid of them
(b) I am
afraid of you
(c) I am afraid of her
(d) I
am afraid of him
85. Suna fushi da
kai
(a) We
are afraid of you
(b) They
are afraid of them
(c) He
is afraid of him
(d) They are afraid of you
86. She
is tired of working
(a) Mun
gaji da aiki
(b) Sun
gaji da aiki
(c) Ta
gaji da yin aiki
(d) Ma
gaji da yin aiki
87. Yaro
na tsoron babanshi
(a) The
is afraid of her mother
(b) The
man is afraid of you
(c) The
boy is afraid of his father
(d) The
are afraid of teacher
88. Ban gaji da rubutu ba means
(a) I
am not happy with you
(b) I
am not tired of sining
(c) I
am tired of dancing
(d) I
am tired of writing
89. She
laugh like water
(a) Muna
dariya kamar ruwa
(b) Suna
dariya kamar ruwa
(c) Tana
dairya kamar ruwa
(d) Ina
dariya kamar ruwa
90. Ina farin ciki da ganin ka
(a) We
are happy to see you
(b) She
is happy
to see you
91. Yarinya
bata dafara’a
(a) The
girls is cheerful
(b) The
girl is not cheerful
(c) The girl is happy
(d) The
is not happy
ESSAY
1. Rubuta
jimloli uku na halin farin ciki
2. Lissafa
kalmomin halin rayuwa uku
3. Fassara
wadannan
i.
Firgita…………………………………Bakin
ciki……………………………
ii.
Ferinciki………………………………
iii.
Fushi…………………………………
No comments:
Post a Comment